iqna

IQNA

Tehran (IQNA) an bayar da babbar kyautar shekara-shekara ta tsarin harkokin kudade a musulunci ta duniya wato GIFA ga bankin Jaiz na Najeriya.
Lambar Labari: 3485207    Ranar Watsawa : 2020/09/22